Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

RFI Hausa

750 - Ra'ayoyin masu sauraro kan batutuwa mabanbanta

Shiri ne na musamman, da kan tattaunawa da bangarori daban-daban na Al’umma da ke sauraren Shirye shiryen RFI Hausa daga kowane kusurwa na fadin duniya, kan muhimman batutuwa, da suka shafi siyasa Tattalin’ariziki, al’adu da dai sauransu…

750 - Ra'ayoyin masu sauraro kan batutuwa mabanbanta
00:00
00:00

Shiri ne na musamman, da kan tattaunawa da bangarori daban-daban na Al’umma da ke sauraren Shirye shiryen RFI Hausa daga kowane kusurwa na fadin duniya, kan muhimman batutuwa, da suka shafi siyasa Tattalin’ariziki, al’adu da dai sauransu…

Folgen

750-

Ra'ayoyin masu sauraro kan batutuwa mabanbanta

Fr., 26 Jun. 2026
749-

Ra'ayoyin masu sauraro kan yadda matsalar tsaro ke kawo tarnaƙi ga manoma

Mi., 24 Jun. 2026
748-

Ra'ayoyin masu sauraro kan ƙaryata zargin kisan Kiristoci da MDD ta yi

Di., 23 Jun. 2026
747-

Ra'ayoyin masu sauraro kan taƙaddamar ƴan siyasa a kotunan Najeriya

Do., 18 Jun. 2026
746-

Ra'ayoyin masu sauraro kan ganawar shugabannin Nijar da Benin

Mi., 03 Jun. 2026